30-03-2017 18:32 via hausa.naij.com

Hukumar kwastam ta canza ma manyan jami'anta 337 wuraren aiki - NAIJ.COM

NAIJ.COM
Hukumar kwastam ta canza ma manyan jami'anta 337 wuraren aiki
NAIJ.COM
A kokarinsa na sake fasalin hukumar kwastam, shugaban hukumar Kanal Hamid Ali mai ritaya ya amince da sauya ma wasu manyan jami'an hukumar kwastam masu mukamin mataimakan kwantrola wuraren aiki. Hukumar kwastam ta canza ma manyan ...
Ver mas »