24-03-2017 13:03 via hausa.naij.com

'Zamu ƙaddamar da ruwan Zaria nan bada daɗewa ba' – gwamna El-Rufai - NAIJ.COM

NAIJ.COM
'Zamu ƙaddamar da ruwan Zaria nan bada daɗewa ba' – gwamna El-Rufai
NAIJ.COM
A ranar 27 ga watan Mayu mai zuwa ne ake sa ran kaddamar da aikin ruwan Zaria wanda zai samar da lita miliyan 50 na ruwa a duka rana, inji gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai. 'Zamu ƙaddamar da ruwan Zaria nan bada daɗewa ba' – gwamna El- ...
Read more »