20-07-2017 21:57 via hausa.naij.com

Wata yarinya musulma yar makarantar Sakandire ta lashe kyautar kimiyya a Zaria - NAIJ.COM

NAIJ.COM
Wata yarinya musulma yar makarantar Sakandire ta lashe kyautar kimiyya a Zaria
NAIJ.COM
Wata yarinya musulma mai suna Aisha Ibrahim Dabo ta lashe yautar gwarzuwa a fannin kimiyya ta gidauniyar Sani Mohammed Sha'aban a wata makaranta dake a garin Zariya a jihar Kaduna. Ita dai wannan yarinyar ta lashe kyautar gwazuwar ne tari da ...
Read more »