27-04-2017 17:36 via hausa.naij.com

An gurfanar da mutane 3 akan laifin satan akuyoyi 9 a Osun - NAIJ.COM

NAIJ.COM
An gurfanar da mutane 3 akan laifin satan akuyoyi 9 a Osun
NAIJ.COM
An gurfanar da wasu masu laifi 3 ranan Alhamis a kotun majistaren Ifetedo da ke jihar Osun kan laifin satan akuyoyi 9. Lauyan, Insp James Obaletan ya bayyanawa kotu cewa abubuwan zargin - Ojo Omonigbehin, 68; Sunday Ogunlana, 45 da Adewale ...
Read more »