27-01-2017 10:40 via hausa.naij.com

Kasassaɓarsa: kotun Amurka na neman Sanata Buruji Kashamu ruwa a jallo - NAIJ.COM

NAIJ.COM
Kasassaɓarsa: kotun Amurka na neman Sanata Buruji Kashamu ruwa a jallo
NAIJ.COM
Wata kotun daukaka kara ta kasar Amurka ta yanke hukuncin jami'an tsaron Amurka nada damar kama wani Sanata dan Najeriya, Sanata Buruji Kashamu a duk inda yake, inda tace don haka ya zama wajibi a cafko mata shi. Kasassaɓarsa: kotun Amurka na ...
Read more »