27-03-2017 13:10 via hausa.naij.com

Jami'an ýansanda na neman jikan Sir Ahmadu Bello Sardauna ruwa a jallo - NAIJ.COM

NAIJ.COM
Jami'an ýansanda na neman jikan Sir Ahmadu Bello Sardauna ruwa a jallo
NAIJ.COM
Wata kotun shari'ar musulunci dake jihar Sakkwato ta bada umarni ga hukumar yansandan jihar data kamo mata jikan Sardauna, kuma Magajin garin Sakkwato, Alhaji Hassan Danbaba, a ranar juma'a. Jami'an ýansanda na neman jikan Sir Ahmadu Bello ...and more »
Read more »