18-02-2017 16:23 via hausa.naij.com

Anyi sallolin neman samun lafiyar Buhari a Daura (Hotuna) - NAIJ.COM

NAIJ.COM
Anyi sallolin neman samun lafiyar Buhari a Daura (Hotuna)
NAIJ.COM
Dandazon magoya bayan shugaba Buhari sun halarci taron addu'o'I da salloli ga Allah a filin idin garin daura domin samun lafiyar shugaban kasar wanda yanzu haka yake a kasar Landan yana jinya. Anyi sallolin neman samun lafiyar Buhari a Daura ...and more »
Read more »