17-05-2017 10:49 via hausa.naij.com

Adamawa: Ana neman yin rufa-rufa da dukan da kakakin majalisa yayi wa dan sanda mai tsaronsa - NAIJ.COM

NAIJ.COM
Adamawa: Ana neman yin rufa-rufa da dukan da kakakin majalisa yayi wa dan sanda mai tsaronsa
NAIJ.COM
Kimanin wata daya da ya gabata kafofin yada labarai a Najeriya suka ba da rahoton cewa kakakin majalisar dokokin jihar Adamawa, Kabiru Mijinyawa, ya yi wa sajen Umaru, Dan sanda mai tsaron lafiyarsa duka, Kuma hukumar yan sandan ta tabbatar da ...
Read more »