12-01-2017 13:36 via hausa.naij.com

An kada gangar siyasar 2019 a Katsina - NAIJ.COM

NAIJ.COM
An kada gangar siyasar 2019 a Katsina
NAIJ.COM
Wasu manyan kusoshi na jam'iyyar APC dake shiyar Katsina ta Kudu sun goyi bayan Abu Ibrahim da a tsaida ahugaban kwamitin hukumar 'Yansanda na zauren majalissar dattawa Sanata Abu Ibrahim takara a 2019. An kada gangar siyasar 2019 a Katsina.
Read more »