20-07-2017 21:37 via hausa.naij.com

Yan sanda a Kano sun kama kasurgumin dan dabar nan da ya addabi jihar - NAIJ.COM

NAIJ.COM
Yan sanda a Kano sun kama kasurgumin dan dabar nan da ya addabi jihar
NAIJ.COM
Hukumar rundunar yan sanda ta jihar Kano dake arewacin Najeriya kuma cibiyar kasuwancin arewa ta sanar da wata babbar nasara da ta samu na kama wani babban dan ta'adda a jihar. Jami'an yan sandan sun bayyana cewa sun cafke babban dan dabar ...
Read more »