19-07-2017 10:33 via hausa.naij.com

Kaduna: Wata sabuwar rikici ta sake kunno kai a kudancin Kaduna - NAIJ.COM

NAIJ.COM
Kaduna: Wata sabuwar rikici ta sake kunno kai a kudancin Kaduna
NAIJ.COM
Wata zagaye na tashin hankali ta barke a ranar Lahadi da Litini da ta gabata a Kajuru yankin karamar hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna tsakanin manoma da Fulani makiyaya. Ana zato mutane da dama suka mutu a barkewar rikicin. Ko da yake hukumar ...
Read more »