25-01-2018 12:51 via hausa.leadership.ng

Jami'an SARS Sun Harbe Mutum Uku A Jos - Leadership Newspapers

Leadership Newspapers
Jami'an SARS Sun Harbe Mutum Uku A Jos
Leadership Newspapers
Mutum uku na cikin mummunan hali sakamakon harbinsu da jami'an rundunar SARS suka yi musu a yankin Zawang da ke garin Jos cikin jihar Filato, majiyarmu ya nuna cewa, 'yan SARS din sun kai samame ne wani mashaya da nufin kama bata gari in da suka harbi ...
Read more »