20-03-2017 15:09 via hausa.naij.com

Hausawa mazaunar garin Ile-Ife na ficewa daga garin (Hotuna) - NAIJ.COM

NAIJ.COM
Hausawa mazaunar garin Ile-Ife na ficewa daga garin (Hotuna)
NAIJ.COM
An samu rahoto cewa daruruwan Hausawa mazaunar garin Ile-Ife suna ficewa a garin sanadiyar wata karawa tsakanin kabilu Hausawa da kuma Yarabawa wanda ta yi sanadiyar mutuwar mutane da dama da kuma raunanar wasu. Hausawa mazaunar garin ...and more »
Read more »