10-01-2017 10:44 via hausa.naij.com

Daliba yar ajin karshe a jami'ar Ife ta bace - NAIJ.COM

NAIJ.COM
Daliba yar ajin karshe a jami'ar Ife ta bace
NAIJ.COM
An alanta bacewar Miss Orjiugo Christiana Obumeke, wata yar aji 5 a jami'ar Obafemi Awolowo university (OAU) Ile-Ife, jihar Osun. Jaridar LIB ta bada rahoton cewa Christiana ta tafiya ne zuwa Aba, jihar Abia domin cin bikin kirismeti, sai ta bar gida ...and more »
Read more »