17-01-2017 15:54 via hausa.naij.com

Sojoji sun kwato muggan makamai daga hannun tsagerun Neja Delta - NAIJ.COM

NAIJ.COM
Sojoji sun kwato muggan makamai daga hannun tsagerun Neja Delta
NAIJ.COM
Tarin buhuhunan makamai da alburusai ne jami'an rundunar soji na 'Operation Delta Safe' suka kwato daga hannun wasu kungiyoyin tsagerun Neja Delta. Sojoji sun kwato muggan makamai daga hannun tsagerun Neja Delta. An gano makaman ne a cikin ...
Read more »