12-04-2017 19:04 via hausa.naij.com

Gwamnatin jihar Bauchi ta gayyaci Sheikh Bilal Philips don yin wa'azi - NAIJ.COM

NAIJ.COM
Gwamnatin jihar Bauchi ta gayyaci Sheikh Bilal Philips don yin wa'azi
NAIJ.COM
Ana sa ran shigar Dr. Bilal Philips (Abu Amina) jihar Bauchi a ranar Alhamis domin 13 ga watan Afrilu don gabatar da wa'azi mai taken; "zaman lafiya". Bayan haka malamin ya zabi zuwa jihar Bauchi domin a cewarsa; "Shekaru masu yawa da su ka gabata ...
Read more »